Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Ma’aurata Da Yarinya Mai Shekaru 2 A Katsina
Wasu Gungun yan bindiga sun kai hari, a Sabuwar Unguwa dake jihar Katsina, tare yin garkuwa da wasu ma’aurata da kuma yarsu mai suna Jidda Anas, sannan suka halaka wani jami’in bijilanti. Rahotanni na cewa yan bindigar sun shiga cikin unguwar da misalin karfe 3:00am na daren ranar talata, inda suka shiga gidan, Anas Ahmadu […]