Gwamnan Kano ya guji siyasantar da matsalar tsaron jiharmu – Barau
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibril ya buƙaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya guji siyasantar da matsalolin tsaron da jihar ke fuskanta, a maimakon haka ya mayar da hankali wajen magance ɗimbin matsalolin da ya ce na damun Kano. Cikin wata sanarwa da Sanata Barau ya wallafa a shafinsa na Facebook […]