Kotu Ta Umarci A mayar Da Sanata Natasha Majalisa
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta buƙaci majalisar dattijai ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wanda aka dakatar. Da take yanke hukunci, mai shari’a Binta Nyako ta kwatanta cewa dakatar da Natasha tsawon watanni shida da aka yi, ya yi tsauri. Kotun ta kuma ce shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio bai yi laifi […]


