Kasashen Ketare
Ƙungiyar ɗalibai masu zanga-zangar neman sauyi ta lashe babban zaɓen ƙasar Serbia
A wani sakamako da ya bai wa mutane da dama mamaki, wata ƙungiyar ɗalibai masu zanga-zangar neman sauyi ce ta lashe babban zaɓen ƙasar Serbia, inda ta doke tsohon shugaban ƙasar Aleksandar Vucic, wanda ya shafe shekaru 14 yana mulki. Bayan da Mista Vucic ya amince da shan kaye, dubban magoya bayan ‘yan dawa sun […]

