Bauchi: Matar aure ta daɓa wa mijinta wuƙa a kan waya
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi, ta kama wata mata mai shekaru 18, Fatima Dalha, bisa zargin caka wa mijinta mai shekaru 30 wuƙa a ciki, sakamakon saɓani da suka samu a kan waya, kuɗi da turamen atamfa. Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 6 na safiyar ranar Lahadi, 25 ga watan Oktoba, 2026, a […]