Babban Labari
Labarai
Gwamnatin Ogun Za Ta Hukunta Masu Zubar Da Shara Ba Bisa Ka’ida Ba
Gwamnatin jihar Ogun ta ce daga yanzu za ta fara hukunta duk wanda aka samu da laifin zubar da shara a wuraren da ba a amince ba, inda hukuncin zai kasance tarar har zuwa Naira miliyan biyu (N2m) ko kuma watanni uku a gidan yari. Mai ba wa Gwamna shawara kan kula da shara, Abayomi […]


