Yadda Kwankwaso Ya Yi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarsa
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya sanar da shirinsa na ɗaga darajar Kwalejin Jinya ta Nafisatu da ke Kwankwaso zuwa cikakkiyar Jami’ar Kiwon Lafiya albarkacin bikin zagayowar ranar haihuwarsa. Kwankwaso ya bayyana hakan ne a a yayin wani taron aza harsashin ginin jami’ar a wannan Talatar, 21 ga watan Oktoban 2025, wanda ya […]