SNB

SNB Ta Buɗe Ofis A Jihar Kano

Ƙungiyar Ma’aikatan Kafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa SNB ta buɗe sabon ofis a jihar Kano, a wani ɓangare na ci gaba da taron bitar kara wa juna sani na kwanaki biyu da tsangayar koyar da aikin Jarida ta jami’ar Bayero Kano tare da haɗin gwiwar ƙungiyar SNB suka shirya.

Read more

An Rantsar Da Sababbin Shugabannin SNB

Shugabar gidan Rediyo da Talabijin na Muhasa Aishatu B.Sule wadda ta halarci taron a Abuja ce ta rubuto mana cewa an rantsar da sababbin shugabannin kungiyar Ma’aikatan Kafafen Yada Labarai wato SNB wadanda aka zaba a Abuja. An rantsar da su ne a walimar cin abincin dare a Otel din NICON LUXURY  da ke birnin […]

Read more