NDLEA Ta Kama Miyagun Ƙwayoyi Tan 3.9 Da Kama Mutum 599
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Sakkwato, ta kama tan 3.9 na miyagun ƙwayoyi tare da cafke mutum 599 cikin shekarar da ta gabata. Kwamandan hukumar a jihar, Mustapha M. Gidado ne, ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da aka shirya domin bikin Ranar Yaƙi da Shan Miyagun […]