SURE4U Ta Nada Dr. Gwani Farouk Umar A Matsayin Jakadanta
Gidauniyar Sure4U mai taimaka wa marasa ƙarfi da zawarawa da marayu ta gudanar da taron naɗa Dr Gwani Farouk Umar a matsayin Jakadanta na biyar. An gudanar da taron ne a ɗakin taro na gidauniyar da ke MUHASA HOUSE, a Unguwar Farm Centre dake brinin Kano. Da yake ƙarin haske a kan naɗin, Daraktan Tsare-tsare […]