Ƴan sanda sun kama wanda ake zargi da dillacin tabar Wiwi a Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta kama wani mai suna Ibrahim Mohammed, mai shekaru 21 mazaunin unguwar Rijiyar Zaki, da buhunan tabar wiwi huɗu da kuma sinƙi-sinƙi guda 297. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aikewa da Muhasatvr. Sanarwa ta ce […]