Dangote ya gana da Shugabar Tanzania kan batun gina sabuwar matatar mai a gabashin Afrika
Attajirin da ya fi kowa kuɗi a nahiyar Afirka, Aliko Dangote, ya gana da shugabar ƙasar Tanzaniya Samia Suluhu, inda ya yi alƙawarin cewa za a fara gina matatar mai a yankin gabashin Afirka a wannan shekara. Shugaba Samia ta tattauna da Dangote ne a fadar gwamnatin ƙasar da ke Dar es Salaam a daidai […]