Babban Labari
Sarkin Musulmi ya buƙaci masarautu suke rubuta tarihinsu
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga masarautun gargajiya a Najeriya da su riƙa rubuta tare da adana tarihinsu, domin ka da wasu mutane su rubuta tarihin da bai tabbata ba. Sarkin Musulmin ya yi wannan magana ne ranar Laraba a Zariya, yayin bikin ƙaddamar da littafin “Emirs of Zazzau: A […]

