An Bukaci Gwamnatin Kano Ta Bai Wa Yara Muhimmanci A Kasafin Kudi -UNICEF
Asusun Kula da Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya nuna damuwa kan halin da yara ke ciki a jihar Kano, yana mai kira ga gwamnatin jihar da ta ƙara zuba jari a fannin lafiya, ilimi, da abinci mai gina jiki ta hanyar kasafin kuɗi da ya danganci makomar yara. Farah ya ce jihar Kano […]