Babandede Ya Taya Shettima Murnar Sake Samun Takarar Mataimakin Shugaban Kasa
Babban Kwanturola Janar na Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS), Muhammad Babandede, OFR, OCM (Spain), CGI (Rtd.), ya taya Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, GCON, murnar sake zama abokin takarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu, GCFR, a zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Babandede, wanda ya kasance ɗaya daga cikin masu neman takarar Sanatan […]