An murƙushe yunƙurin sojoji na yin bore a Nijar – Gwamnati
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yi bayani kan harbe-harben da aka kwashe tsawon dare ana ji har zuwa wayeywar garin Asabar a Yamai, babban birnin kasar inda ta ce ta murƙushe yunƙurin bore da wasu sojoji suka yi. Lamarin ya tayar da hankulan mazauna birnin tare da jawo hankalin ƙasashen duniya. A cikin sanarwar da ya […]