Gwamnan Kano Abba Kabir Ya ziyarci Yankunan Da Yan Bindiga Ke Yiwa Barazana
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai ziyara wasu yankunan jihar da ke fama da hare-haren ƴanbindiga. Yayin da yake jawabi a ƙauyen Kamaye na ƙaramar hukumar Tsanyawa, gwamnan ya nuna takaicinsa kan yadda ya ce ƴanbindiga daga Katsina ke tsallakawa jihar domin ƙaddamar da hare-hare da sace mutane. ”Abin takaici ne yadda ƴanbindiga […]