Ana Zargin Wasu Batagari Da Halaka Matan Aure Tare Da Kunnawa Gidan Wuta.
Al’ummar unguwar Tudun Yola dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano, sun tashi da jimamin mutuwar wasu matan aure biyu, da aka zargin wasu batagari ne suka yi musu kisan gilla sannan suka kunna wuta a gidan. Rahotanni na cewa wadanda ake zargin sun shiga gidan fuskokinsu a rufe, inda suka dibi man fetur, a […]