Bankuna Sun Ƙara Kuɗin Tura Sako Daga Naira 4 Zuwa Naira 6
Wasu bankunan kasuwanci a Najeriya sun fara aiwatar da sabon ƙarin kuɗin tura saƙon SMS daga Naira 4 zuwa Naira 6.