Babban Labari Labarai Bankuna Sun Ƙara Kuɗin Tura Sako Daga Naira 4 Zuwa Naira 6 Muhammad Auwal SuleimanMay 1, 20250 Wasu bankunan kasuwanci a Najeriya sun fara aiwatar da sabon ƙarin kuɗin tura saƙon SMS daga Naira 4 zuwa Naira 6. Gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya Na Ganawa Kan Tsaro A Yankin ACF Ta Sanya Sharadi Ga Masu Neman Goyon Bayan Arewa A Zaben 2027