Babban Labari
Labarai
Umar Chuso ya zama sabon kwamishinan ’yan sandan Gombe
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe, ta sanar da naɗin CP Umar Ahmed Chuso a matsayin sabon Kwamishinan ’Yan Sandan jihar. Kakakin rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya ce Babban Sufeton ’Yan Sanda (IGP) ne, ya tura CP Chuso zuwa Gombe. Tuni ya fara aiki a matsayin Kwamishinan ’Yan Sanda na 24 a jihar. Sanarwar ta ce […]

