Tag: UMAR NAMADI

Babban Labari

Majalissar Zartarwa ta amince da gina sabuwar fadar Sarkin Dutse kan Biliyan 2.77

Majalisar Zartarwar Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar A. Namadi, FCA, ta amince da jerin manyan tsare-tsare, kwangiloli da shirye-shiryen ci gaba da za su inganta sufuri, noma, ilimi, samar da ruwa, da kuma bunƙasa tattalin arzikin jihar. Ɗaya daga cikin manyan matakan da majalisar ta ɗauka shi ne amincewa da sanya hannu kan […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi Ya rage lokacin aikin ga ma’aikata Saboda azumi

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a lokacin azumin watan Ramadan. ‎ ‎Gidan Rediyon Jihar Jigawa ya rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da Shugaban Ma’aikatan Jihar, Muhammad K Dagaceri, ya sanyawa hannu a ranar Laraba 18 ga Fabrairu 2026. ‎ ‎Sanarwar ta ce bisa sabon […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai