Katsina ta kafa kotunan tafi da gidan ka don gaggauta hukunta ’yan ta’adda
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya sanya hannu kan doka kafa kotuna na musamman domin gaggauta yanke hukunci ga ’yan ta’adda, ’yan fashi da makami da sauran masu laifi a fadin jihar. Wannan doka na da nufin kawar da dukkan ayyukan assha da suka haɗa da fashi, ƙwacen waya, da rikice-rikice a cikin al’umma, waɗanda […]