Kotu Ta Yankewa Ummin Mama Hukunci Saboda Yada Badala A Tiktok
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta, a hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta yankewa Rukayya Ibrahim wadda akafi sani da Ummin Mama, hukuncin daurin watanni bakwai a gidan a jiya da gyaran hali da tarbiya ko zabin biyan tarar naira dubu hamsin, saboda da samun ta da laifin yada tsiraicinta a shafin Tiktok da […]