Majalisar Wakilan Najeriya Ta Nemi A Dage Soma Amfani Da Kwamfuta A Jarrabawar WAEC
Majalisar wakilan Najeriya ta yi kira ga gwamnatin ƙasar ta dakatar da shirin da hukumar shirya jarrabawar kammala sakadire ta WAEC ke yi na soma amfani da kwamfuta a jarrabawar shekarar 2026, inda ta yi gargaɗin za a iya samun dalibai da dama da za su yi rashin nasara. Hakan ya biyo wani kuduri da […]