Za mu baza jamai’anmu don samar wa Najeriya zaman lafiya
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya ce sojojin ƙasar za su yi duk mai yiwuwa don daƙile ƙaruwar hare-haren ƴanbindiga a jihar Neja da sauran sassan ƙasar. A ƙarshen makon da ya gabata ne wasu mahara suka far wa Kasuwar Daji da ke jihar ta Neja, inda suka kashe fiye […]