Tanka Mai Ta Yi Bindiga Da Mai Yi Mata Gyaran Walda
Wata tankar man fetur da a ke yi mata gyaran walda ta kama da wuta tare da kashe mai aikin mai suna Kabiru Ibrahim, a Garin Tafa da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 12 na ranar Juma’a, a wani gareji da ke maƙwabtaka da babban ofishin ’yan […]