Yan sandan Kano sun gaiyaci Aminu Warkal kan zargin nuna bindiga.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta gaiyaci Hon. Aminu Abdullahi Warkal kan zargin nuna bindiga a wani taron siyasa. Rundunar ta ce jami’anta sun ga wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, inda aka ga Warkal yana nuna wata bindiga da ake zargin Pump Action Rifle ce yayin wani taron siyasa. A cewar rundunar, […]