An Kama Yahaya Bello
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, kan zargin karkatar da kuɗaɗe a lokacin gwamnatinsa. Jami’an EFCC sun bayyana cewa suna yi masa tambayoyi dangane da zarge-zargen da ake masa. Sai dai wasu rahotanni na cewa Yahaya Bello ya je ofishin EFCC ɗin ne […]