Ana Zargin Yan Sandan Kano Da Harbin Matasa 5 Bayan Sun Jefe Su
Mazauna unguwar Yalwa ƴan Haya da ke ƙaramar hukumar Dala a Kano, sun bayyana cewar har yanzu suna cikin firgici tun bayan da suka yi zargin wasu jami’an tsaro sun shiga unguwar su sun buɗe wuta kan mai uwa da wabi. Mazauna yankin sun ce al’amarin ya faru ne da yammacin ranar Lahadin da ta […]