Rundunar yan sandan jihar Kano ta kwato motar sata da Bindiga, tabar wiwi da wuka.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta ƙwato wata bindiga ƙirar Beretta, wata mota da ake zargin ta sata ce da wasu kayayyaki masu haɗari yayin wani samame da ta gudanar a sassa daban-daban na jihar. Kwamishinan ’Yan Sanda na jihar, Ibrahim Adamu Bakori, ya ce a yayin samamen jami’an rundunar sun kuma kama […]