Yan Sanda Sun Gurfanar Da Wanda Ake Zargi Da Satar Sarkar Karfe
Rundunar yan sandan jihar Oyo, ta gurfanar da wani mutum mai suna , Michael Jeremiah, a gaban kotun magistiri Iyaganku, dake Ibadan bisa zarginsa da satar sarkar karfe mai kimar kudi naira dubu dari biyu N200,000. Mai gabatar da kara ya karantawa Jeremiah kunshin tuhumar sata inda nan take ya musanta zargin. Sai dai […]