Babban Labari
Labarai
Ku Miƙa Wuya Ko Ku Ɗanɗana Kuɗar Ku- Gargaɗin Tinubu Ga Ƴanbaindiga
Bayan samun nasarar da jami’an sojin Najeriya keyi a baya-bayan nan kan yaƙi da ƴan fashin daji, Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yace za’a cigaba da farautar ‘ƴan bindigar da suke addabar al’umma matsawar basu miƙa wuya ba. Shugaba Tinubu ya yi wannan gargaɗi ne a jiya Alhamis, yayin ziyarar da ya kai cibiyar Sojoji […]

