UNICEF Ta Buƙaci A Samar da Shirye-shiryen Bunƙasa Rayuwar Yara
Asussun Tallafawa ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) na gudanar da taron wayar da kai na kwana biyu da wakilan kafafan yaɗa labarai na jahohin Kano da Jigawa da kuma Katsina a jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a jihar Kaduna, da nufin samar da hanyoyin ƙarfafa muryar yara domin mahukunta su ɗau matakan […]