yara

Yara 5 Sun Gudo Daga Hannun Boko Haram A Borno

Wasu ’yan mata biyar sun yi nasarar gudowa daga hannun ’yan ta’addan Boko Haram a Karamar Hukumar Gwoza Jihar Borno. Rundunar Sojojin Operation Hadin Kai ta ce ta ceto ’yan matan ne a ranar 4 ga Yuni yayin da ake ci gaba da sintiri da hare-hare a yankin Arewa maso Gabas. Ta bayyana cewa sojojin […]

Read more

Yara masara zuwa makaranta barazana ne ga kasa — Shettima

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya ce yawan yara marasa zuwa makaranta a Najeriya a barazana ce da ke buƙatar haɗin gwiwa daga dukkan matakan gwamnati da masu ruwa da tsaki. Shettima ya yi wannan bayani a taron Zauren Ilimin Najeriya na 2025 da aka gudanar a Abuja, wanda Kungiyar Gwamnonin Najeriya tare da Ma’aikatar Ilimi […]

Read more