APC ta nada Abdulaziz Yari a matsayin jagoran kamfen na Tinubu
Jam’iyyar APC ta nada tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, a matsayin Darakta-Janar na Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu-Shettima a zaben 2027 da ke tafe. Da take sanar da kafa Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na 2027 a ranar Asabar, APC ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kasance shugaban kwamitin, Kashim Shettima a […]