Zaɓen 2027: CP Bakori ya gargaɗi jami’an ’yan sanda kan tsoma baki a siyasa.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya gargaɗi jami’an rundunar da su guji shiga harkokin siyasa, tare da yin aikinsu cikin gaskiya, ƙwarewa da adalci yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2027. Kwamishinan ya yi wannan gargaɗin ne a wani taron wayar da kan manyan jami’an rundunar kan yadda za a […]