Yan sanda da INEC sun yaba da yadda zaɓen Dawakin Kudu ke gudana a Kano.
Rundunar yan sandan jihar Kano da INEC sun yaba da yadda zaɓen cike gurbin majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Dawakin Kudu ke gudana cikin lumana. Kwamishinan ’yan sandan Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, tare da kwamishinan hukumar zaɓe ta INEC a Kano, Ambasada Zango Abdu, sun duba rumfunan zaɓe domin tantance tsaro da yadda […]