Da Fulani Aka Kama da Wuraren ƙera Makamai a Filato, da War Haka Duniya ta Dauka:-Zagazola Makama
Sanannen mai labarai da sharhi kan al’amuran tsaro a Najeriya Zagazola Makama ya ce, da Fulani aka kama da wuraren ƙera makamai a Filato, da war haka duniya ta ɗauki batun kamar wutar daji.Zagazola ya ce, an ƙi kambama batun gano wuraren ƙera makamai a Filato ne saboda bai dace da abin da masu rura […]