Sojojin sun kashe ‘ƴan ta’adda’ tare da ƙwace abubuwan fashewa 180 a Zamfara
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu ‘yan ta’adda tare da kwace makamai da kuma kama wani da ake zargin yana kai wa ‘yan ta’adda kayan fashewa guda 180 a jihar Zamfara. A cewar wata sanarwa da rundunar ta fitar, dakarun sun yi arangama da ‘yan ta’addan ne a […]