Babban Labari
Dubban ’Yan Gudun Hijira Sun Koma Gidajensu A Zamfara — ’Yan Sanda
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Zamfara ta taimaka wa dubban ’yan gudun hijira komawa garinsu na asali, wato ƙauyen Fegin Kanawa da ke Ƙaramar Hukumar Gusau. Sun koma ne bayan kusan shekara guda suna gudun hijira sakamakon hare-haren ’yan bindiga da suka addabi yankin. Cikin wata sanarwa da Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar, DSP Yazid […]
