Kasa Hada Malamai A Dandamali Daya Ke Kawo Baraka: Dakta Sa’id Dukawa.
Tunzurawar da wasu mabiya ke yi wa Malamansu na addini na kara jawo rarrabuwar kai tsakanin Malamai masu bambancin fahimta. Wannan lamari na tunzira wasu malamai da wasu mabiyansu ke yi yayin da suka hau kan munbari, ba sabon abu bane, kuma hakan na sanya malaman su riƙa sukan ‘yan’uwansu malamai. Al’ummar gari na alakanta […]