• Home  
  • Xavi Alonso na fuskantar kalubale a Real Madrid na Spain
- Labarai - Wasanni

Xavi Alonso na fuskantar kalubale a Real Madrid na Spain

Makomar Xabi Alonso a Real Madrid na tangal-tangal, amma fitila za ta iya haska shi, bayan Champions League da zai fuskanci Manchester City ranar Laraba a Sifaniya. A karon farko da Celta ta je har gidan Real Madrid ta ci wasa a La Liga tun bayan 2006. Hakan ya sa Real ta ci gaba da […]

Makomar Xabi Alonso a Real Madrid na tangal-tangal, amma fitila za ta iya haska shi, bayan Champions League da zai fuskanci Manchester City ranar Laraba a Sifaniya.

A karon farko da Celta ta je har gidan Real Madrid ta ci wasa a La Liga tun bayan 2006.

Hakan ya sa Real ta ci gaba da zama ta biyun teburi da tazarar maki hudu tsakani da Barcelona ta daya  kuma wasa daya ta ci daga biyar baya a babbar gasar tamaula ta Sifaniya.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai