A daren yau ne dai za’a fara kakar wasa ta shekarar 2024/2025. Inda Manchester United zata ɓarje gumi da ƙungiyar kwallon ƙafa ta Fulham. Bayan hutun ƙarshen kaka da akayi yi, za’a fara murza leda tsakanin ƙngiyoyi 20 da ke fafatawa a gasar ta premier league ɗin. A kakar da tab wuce dai Manchester City ita ce zakara, to sai dai akwai ƙungiyoyi irinsu Arsenal, Liverpool, Manchester United da ma Tottenham da suke harin lashe gasar.
Za’a fara sabon kakar wasanni na Premier Leagua a daren yau.
51
previous post