Ƙungiyoyin Saudiyya na fatan ɗauke Salah.

Gasar Saudi Pro League za ta yi “duk abin da ya dace” domin ganin ɗanwasan gaban Liverpool da Masar, Mohamed Salah mai shekara 33, ya koma taka leda a Saudiyya a cikin watan Janairu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *