• Home  
  • Shahararen Malamin Addinin Musulinci Dokta Idris Dutsen Tanshi Ya Rasu
- Babban Labari - Labarai

Shahararen Malamin Addinin Musulinci Dokta Idris Dutsen Tanshi Ya Rasu

Daga : Safiyanu Haruna Kutama Fitaccen malamin addinin Islama da ke Jihar Bauchi, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya riga mu gidan Gaskiya. Makusantan malamin sun tabbatar da rasuwarsa , Inda ya shafe tsawon lokaci Yana karantarwa da kuma harkar kasuwanci. Malamin ya yi fama da rashin lafiya inda gabanin watan Ramadana ya fita neman […]

Bauchi: Babbar Kotun Shari’ar Musulunci Ta Aike da Wani Malamin Addini Gidan Gyaran Hali

Daga : Safiyanu Haruna Kutama

Fitaccen malamin addinin Islama da ke Jihar Bauchi, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya riga mu gidan Gaskiya.

Makusantan malamin sun tabbatar da rasuwarsa , Inda ya shafe tsawon lokaci Yana karantarwa da kuma harkar kasuwanci.

Malamin ya yi fama da rashin lafiya inda gabanin watan Ramadana ya fita neman magani a ƙasashen Masar da Saudiyya.

Za a yi jana’izarsa da ƙarfe 10 na safiyar Jumu’a a Masallacin Idi na Games Village da ke Jihar Bauchi.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000