• Home  
  • Sarkin Kano Sunusi II, ya bukaci kasashe masu karfin masana’antu su taimaka wa Najeriya
- Labarai

Sarkin Kano Sunusi II, ya bukaci kasashe masu karfin masana’antu su taimaka wa Najeriya

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu,

Sarkin Kano Sunusi II, ya bukaci kasashe masu karfin masana'antu su taimaka wa Najeriya

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu, da su tallafawa kasashen Afirka da kudade don fadada ayyukan wutar lantarki ta hasken rana.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000