Ba A Ɗage Dokar Haramta Wa Ƴan Najeriya Biza Ba
Haɗaɗɗiyar Daular Ƙasashen Larabawa ta ƙaryata iƙirarin da gwamnatin Najeriya tayi cewa ta janye dokarta da ta haramta bai wa ƴan Najeriya bizar shiga ƙasar.
Haɗaɗɗiyar Daular Ƙasashen Larabawa ta ƙaryata iƙirarin da gwamnatin Najeriya tayi cewa ta janye dokarta da ta haramta bai wa ƴan Najeriya bizar shiga ƙasar.
Shugabar Hukumar samar da abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya Cindy McCain, ta ce a faɗin duniya mutane miliyan 700 ne ba su da tabbacin samun abinci kullum, yayin da buƙatar abincin ke ƙaruwa.
Tsohon shugaban Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa (FIRS), Muhammad Nami, ya yi martani a kan sallamarsa da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ranar Alhamis, 14 ga watan Satumba
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sallami babban shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa Muhammad Nami
Shugabar ƙungiyar ƙawararrun likitocin sankarar mama ta Najeriya ARCON, Nwamaka Lasebekon ta bayyana cewa Najeriya ta fi yawan matan da cutar ke kashewa a duniya
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja Talata da daddare zuwa birnin Havana a ƙasar Cuba domin halartar taron ƙolin ƙasashe masu tasowa na G77 gami da ƙasar China.
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale Khalid Ishaq Ɗiso
Haɗaɗɗiyar Daular Ƙasashen Larabawa, UAE, ta ɗage dokar haramta bada biza ga ƴan Najeriya
A taronta na manema labarai na wannan makon Hukumar yaƙi da sha da safarar miyagun ƙwayoyi, NDLEA, ta ce jami’anta sun kama lodin tabar wiwi nau’in skunk a ɓoye a cikin gwangwanayen tumatir da wasu ƙwayoyin kuma da aka cusa a cikin tsofaffin tufafi da niyyar kai wa Dubai.
Wani jirgin saman United Nigeria Airlines ya zame, ya saki hanyarsa ta sauka da kimanin mita 200 a jiya Juma’a da daddare a babban filin jirgin saman Legas na Murtala Muhammad