Afirka Na da Arziƙin Ciyar da Duniya Gaba ~ Shugaba Tinubu
A yayin da aka cigaba da taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78, shugaba Bila Ahmad Tinubu ya gabatar da jawabinsa a zauren Majalisar.
A yayin da aka cigaba da taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78, shugaba Bila Ahmad Tinubu ya gabatar da jawabinsa a zauren Majalisar.
Alhaji Abubakar Atiku, ya bukaci kotun koli ta soke hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa (PEPC) ta yanke,
Kotun sauraron kararrakin zabe ta ayyana ranar Laraba, 20 ga watan Satumba domin yanke hukuncin shari’ar kan kujerar Gwamnan Kano.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya samu halartar jana’izar Alhaji Sani Abdussalam Gwarzo, yaya a wurin mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo.
Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya kori Kwamishinan Kasa da Tsare-tsare, Adamu Kibiya, da kuma mai ba shi shawara kan Harkokin Matasa da Wasanni, Aliyu Imam, wanda aka fi sani da Ogan Boye.
Wannan na zuwa ne bayan da gwamnatin ta amince da kashe naira biliyan ashirin da dubu ɗari uku domin a siyan motoci na sufuri ga mata zalla da kuma siyan kayan abinci da za a raba musu.
Wasu matasa masu fiƙira sun samar da na’urar sarrafa rediyo da aka fi sani da transmitter da sinadarin iskar gas daga haidirojin, abin ban ruwa a gonaki da sauransu a ƙarƙashin wata horaswa da CITAD ta gudanar.
Ma’aikata daga kowane ɓangare a ƙasar nan a ciki har ma’aikatan wutar lantarki da na kiwon lafiya sun fara yajin aikin gargaɗi saboda raɗadin tsadar rayuwar da cire tallafin man fetur ya haifar.
Mai magana da yawun Hukumar DSS ta jami’an tsaron farin kaya, Dokta Peter Afunanya ya fitar da sanarwar cewa sun gano wasu mutane a sassan Najeriya daban-daban
A yau ne ake shirin rantsar da sojan da zai jagoranci ƙasar Gabon a matsayin shugaban rikon kwarya, bayan juyin mulkin kasar a makon da ya gabata, inda zai rike ikon kasar na wani lokaci da ba a bayyana ba bayan hambarar da daular Bongo na kasar shekaru 55.