Gwamnan Kano ya nada kwamitin riko na hukumar gudanarwar Kano Pillars
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars (Masu Gida).
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Yan kwamitin riko na hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars (Masu Gida).
Hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta NCDC ta sanar da samun akalla mutane 5 da suka harbu da cutar corona a sassan kasar nan daga ranar 25 ga watan Fabarairu zuwa 31 ga watan Maris din da ya gabata.
Turkiyya: Shugaban Ƙasar Ya Yi Buɗa Baki Da Talakawansa
Na Gamsu da Dakatar da Zaɓe da INEC Ta Yi – Aisha Binani
Zan Farfaɗo da Tsarin Ilimi Kyauta, Lafiya, Tallafin Karatu – Abba Kabir Yusuf
CBN Ya Umarci Bankunan Kasuwanci Da Su Buɗe a Ranakun Asabar Da Lahadi
Shugaba Buhari Ya Ƙaryata Zargin Ƙin Jinin Tinubu a Matsayin Magajinsa
Adamawa:INEC Ta Fitar Da Ranar Ƙarasa Zaɓen Gwamna Da Aka Dakatar
Shugaban Ƙasa Mai Jiran Gado Ya Musanta Wani Zargi da Ake Masa
Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da ayyuka na musamman ya yi alwashin yin doka da zata taimaka wajen kafa wata hukuma da zata kyautata wa talakawa da masu karamin karfi, to sai dai masana na ganin akwai abin dubawa domin sauran hukumomin da ake da su ba a tafiyar da ayyukansu yadda yakamata. Wannan doka […]